YANDA ATIKU ABUBAKAR YA JEFA KURI,ARSA |
dan takarar shugaban nkasar atiku abubakar ya jefa kuri,arsa ne a mazabarsa dake garinsu shida uwar dakinsa,
ya jefa kuri,ar tasa ne cikin kwanciyar hankali da kuma lumana inda ya bayyana tsantsar jin dadinsa ganin yadda mutane suke goyon bayansa.
har yanzu dai ananan ana tantance kuri,un da aka kada inda wasu mazabunma harsungana irga nasu,
ganin yadda wasu mazabun sukakai dare ba, a gama jefa kurinba yayi dalilin dadewa batare da angama irga kuri,unba,
zamukawo muku wanda yayi nasarar lashe zaben dazarar angama irga kuri,un.
mungode da ziyartar shafinmu.