Zuwan  engineer Rabiu Musa kwankwaso jihar Kano ya girgiza abokan adawarsa ganin yanda yake da mabiya daba daban kuma ta ko ina.

Inda sanadin hakanne ma yatayar da hargitsi a jahar Kano inda wasu yan bangar siyasa suka tayar da zaune staye ta hanyar saran mutane da ta kubba da kuma kwone kwone inda aka samu rasa rayika masu yawa.

Ya dauki tsawon lokaci a hanya saboda cunkoson mutane ta ko ina tun karfe goma na safe ya taso daga kaduna amma sai Goman dare ya isa gida.

Hakan ya girgiza abokan adawarsa ganin yadda yake da jama’a duk da da can suna cewa bazai iya ba saboda bashida kudi amma ganin yadda yake da mutane ya matukar basu mamaki.


Dalilinn zuwan shi garin Kano 

zuwan nashi yayishi ne  saboda idan lokacin zabe yayi ko wane dantakara yana komawa mazabarsa wanda hakan ne yasa shi dawowa gidan sa na Kano inda mutane suka fito tarbarsa wannan dalilinne yakawo cunkoson mutane ta ko ina a jahar Kano har ya kawo asararr rayika.

Mun gode da ziyartar shafin mu