Amfanin tsotsar farjin mace guda shida naban mamaki

 

Tsotsar farjin mace amfaninsa guda shida da zasuyi matukar baka mamaki dakuma ainihin illarsa da halaccinsa a musulunci.

Dafarko daib tsotsarv farjin mace na jefa su cikin tsantsan farin ciki da jin dadi, kallonsu a wannan yanayin yakasanka alfahari da annushuwar cewa ka gamsar da masoyiyarka.

Amma kataba tunanin halarcinsa a musulunci da kuma alfaninsa ga lafiyarka.

·        Kataba tsotarma kuwa?

·        Kanason tsotsar?

·        Kodaib son gwada wa kake agaba?

·        Kyamar tsotsar kake?

·        Mugun tsanarta kayi?

·        Kokuma madai kawai kai bakasan ainihin kamar ta bane?

Indai tambaya daya daga cikin wadannan tadace da tunaninka to munaso kabiyo mu har karshen wannan shafin namu.

 

Ainihin hukuncin tsotsar farji amusulunci.

Mas,ala tafarko dai baharamun bane bawani maija akan hakan domin babu wata aya data nuna haramcin hakan, domin da allah yaso haramtawa zai saukar mana da alqur,ani kamar yanda yaharamta jima,I ta dura da kuma JIMA,I dame haila.

Sannan kuma tsotar farji abune daba,a farayinsa sahabbai da tabi,aiba ba,asan matsayarsu acikin saba, saidai kawai malamanmu masu darajah na wannan zamani da suka riskeshi suma kuma din sun rabune gida biyu.

 

Malaman farko…

Malaman farko sunce ba haramun bane amma abun kyama ne a musulunci.

Hujjarsu anan itace sunce allah yayi kowacce gabane dansuyi aiki dabadaban dan haka baki ba aikin sa bane tsotsar al,aura, suka kara da cewa aikata hakan yayui kamada kwaikwayen yahudawa da rashin da,a.

 

Malamai na biyu..

Malamai na biyu sukuma sune sukace totally bawata damuwa a tsotsar farjin.

Hujjar su anan itace ALLAH yace matayen ku ababen jin dadin kune kuje musu tayadda kukeso matukar bata dubura bane koyayin jinin nifasi ko na haila.

Sannan suka kara da cewa matsawar indai hakan zai gamsar da janan ku yakuma kiyayeku daga fadawa haram to yana da kyau kuyin hakan.

Hukunci biyun kena zaku iya daukar kowanne kuyi amfani dashi zakuma ku,iya tambayar malamin da kafi yadda dashi dan yayima Karin bayani.

Sannan yakamata kasan cewa tsotsar farji ba hartamun bane idan yatsaya atsotsar farji kadai batareda shan maniyyi, ko maziyyi ko ruwan ni,imar farjin ba domi su najasa ne kuma shan najasa haramun ne yakamta kakiyaye.



Amfanin kuma kuma tsotsar farjin guda shida sune.

1.      Yana taimakawa wajensa saurin narkewar abinci.

2.      Yana dauke gajiya.

3.      Yana kara kaifin kwakwalwa.

4.      Yanasa samun bacci.

5.      Yana rage saurin tsufa.

Wadannan sune amfanin sa guda shida damukayi alkawarin kawo muku su mungode da ziyartar shafinmu.