![]() |
| YADDA DR RABI,U MUSA KWANKWASO YA JEFA KURI,ARSA |
dan takarar shugaban kasar ya jefa kuri,ar tasa ne ayau 25/2/2023 a mazabarsa inda yajefa kuriarv tasa cikin kwanciyar hankali kuma acikin magoya bayansa.
dan takarar shagaban kasar dr rabi,u musa kwankwaso ya bayyana godiyarsa akan gudun mawar da mutane suke bashi.
a yanzu dai haka anagudanar da zaben ne cikin lumana awasu reshikan yayin dawasu kuma ake samun hargitsi .
amman dai a garin kano ana gudanar da zaben ne cikin kwanciyar hankali da lumana inda tawani fannin kuma wasu garuruwan suke samun matsalar tsaro da kuma fargabar yan daba.
mungode da ziyzrtar shafinmu.
