YANDA SHAHARARREN DAN FILM DINNAN ABBA EL,MUSTAFA YA JEFA KURI,ARSA

YANDA  ABBA EL,MUSTAFA YA JEFA KURI ARSA



 Shahararren dan film dain abba el,mustafa kuma mabiyin jam,iyyar NNPP ma,ana jam,iyyar kwankwasiyya ya jefa kuri,ar tasa ne ayau ranar 25/2/2023.

kuma ya jefatane ga dr rabi,u musa kwankwaso, ya kasance mabiyin kwankwasiyya ne na hakika inda kuma yanayi musu compaing ne a social media.

kuma bashi kadai ne dan film kuma dan kwankwasiyya ba aa shima sani danger yakasance  dan kwankwasiyyane hakama dan barkwancin nan wato na buraska da dai sauransu.
mungode da ziyartar shafinmu.