Rikici yabarke tsakanin gwamna ganduje da shugaban kasa buhari jim kadan bayan furucin da gwanma ganduje yayiwa shugaban kasa buhari akn cewa yana yi musu zagon kasa ne kuma yanayiwa jam,iyyar apc butulci inda shugaban.

To annan ne fa shugaban kasar yamayar masa da raddin akan cewa shi bazai fasa abun da yayi niyya ba kuma magannar chanjin kudi babu gudu baja da baya

Kuma yakara da cewa duk wanda yasan kudinsa na hallak ne to yakai kunisa banki.

Amman shin abun tambaya anan shine shin wannan chanjin kudin zai kawo cigaba anigeria kuwa duba da yadda yan,nigeria suke fama da karancin sababbun kudi ahannunsu ga kuma layi abannkuna muna fatandai allah yashigewa talaka ameen yakuma zabaman shuwa gabanni nagari.

Mungode da ziyartar shafinmu..